<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>425</hymn_number>
<title>Ina So, Ina So LW425</title>
<lyrics>[V1]
 KORUS
 Ina so, ina so; in san Yesu, in san Yesu
 Ina so, ina so; in san Yesu, da ikon tashinsa
 (Solo : &quot;Ikon Yesu&quot;)
 Ya fi na kowa. (6x)
 A cikin duniyan nan

[V2]
 1) Akwai sunan nan mai daɗi, wanda ba mai kamarsa
 Wato sunan Ubangiji, begen dukan masu bi
 Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa
 Banda sunan Ubangiji, Allah ba ya jin addu'a
 (Solo : Sunan Yesu)
 Ya fi na kowa (6x)
 A cikin duniya nan.
 Korus

[V3]
 2) Tunda na ji sunan Yesu, murna na ke ji sosai
 Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a
 Cikin sunan nan mai girma, a ke samin ceto fa
 Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a
 (Solo : Sunan Yesu)
 Ya fi na kowa (6x)
 A cikin duniyan nan
 Korus

[V4]
 Category:  Sunayen Yesu
 ; in san Yesu, in san Yesu
 Ina so, ina so; in san Yesu, da ikon tashinsa
 (Solo : &quot;Ikon Yesu&quot;)
 Ya fi na kowa. (6x)
 A cikin duniyan nan

[V5]
 1) Akwai sunan nan mai daɗi, wanda ba mai kamarsa
 Wato sunan Ubangiji, begen dukan masu bi
 Sunan nan ya buɗe ƙofa, zuwa Allah Ubansa
 Banda sunan Ubangiji, Allah ba ya jin addu'a
 (Solo : Sunan Yesu)
 Ya fi na kowa (6x)
 A cikin duniya nan.
 Korus

[V6]
 2) Tunda na ji sunan Yesu, murna na ke ji sosai
 Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a
 Cikin sunan nan mai girma, a ke samin ceto fa
 Cikinsa a ke sujada, cikinsa a ke addu'a
 (Solo : Sunan Yesu)
 Ya fi na kowa (6x)
 A cikin duniyan nan
 Korus</lyrics>
</song>